Bata kare ba: Duk da Buhari ya lashe zabe, za’a sake zaben shugaban kasa a jihohi uku – Inji INEC . Hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta wto INEC ta bayyana cewa ta zabi ranar 9 ga watan Maris matsayin ranar sake gudanar da zaben shugaban kasa a wasu wuraren da aka […]
The post DA SAURAN AIKI: Hukumar INEC Ta Lissafa Garuruwa 3 Da Za’a Sake Zaben Shugaban Kasa-Karanta kaji Dalili appeared first on MUJALLARMU.