Dandalin Kannywood: A Karon Farko Mace ‘Yar Fim Ta Fito Takarar Kujerar Gwamnar Kano Jarumar kannywood Fati D,Isah wadda akafi sani da Fati D.Asirka ta fito takarar gwamnar kano a karkashin tutar jam’iyyar RP,ta kuma bayyana dalilinta na shiga siyasa da kuma kudirinta ga masana’antar kannywood dama jahar kano baki daya. A hirarta da jaridar […]
The post DANDALIN KANNYWOOD: A Karon Farko An Samu Mace’Yar Fim Data Fito Takarar Gwamnar Kano-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.