Karanta Kaji: Fati Shu’uma Ta Bayyana Abinda Adam Zango Yayi Mata Arayuwarta. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Fitacciyar jarumar fina finan hausa wadda take sahun farko acikin jerin sunayen matan kannywood da tauraruwar ke haskawa wadda akafi sani da Fati Shu’uma ta fito ta bayyana abinda jarumi Adam Zango yayi mata na alkhairi a rayuwarta wanda bazata […]
The post TONAN SILILI: Jaruma Fati Shu’uma Ta Bayyana Abinda Jarumi Adam Zango Yayi Mata Da Bazata Taba Mantawa Ba Arayuwarta-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.