Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Maida Martani Kan Rigimar Ta Da Rahma Sadau Akan Saurayi:Karanta Kaji Marubuci:Haruna Sp Dansadau Bayan da wani shafin watsa labaran fina finan Hausa ya wallafa cewa, manyan taurari biyu watau Nafisa Abdullahi da Rahma Sadau sunyi fada akan saurayi,Nafisar ta mayar da martani akan wannan labari. A wani martanin na daban […]
The post KARANTA KAJI: Gaskiyar Magana Game Da Batun Rigimar Nafisa Abdullahi Da Rahma Sadau Akan Saurayi appeared first on MUJALLARMU.