GWAMNATIN TARAYYA ZATA FARA RABAR DA #5000 WANNAN WATAN
Gwamnatin tarayya ta fara tantancen sunayen mutane da zata rabawa ayuka 500,000 da tayi alkawari kwanakin baya.
Minitan Yada Labarai Alhaji Lai Mohammed ne ya tabbatar da hakan ranar talaya a Abuja.
Lai Mohammed ya ce an karba sunayen mutane da dama da sukayi register kuma tuni Gwamnatin ta fara kokarin tantancesu domin basu aikiyin yi.
Ya kara da bayyana cewa a cikin wanan watan ne za’a fara bada N5,000 da Gwamnatin tayi alkawari zata rabar.
The post GWAMNATIN TARAYYA ZATA FARA RABAR DA #5000 WANNAN WATAN appeared first on MUJALLARMU.