Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

ZAMU KONA CIBIYAR NNPC IDAN HAR AKA KAMA PATIENCE

$
0
0

ZAMU KONA CIBIYAR NNPC IDAN HAR AKA KAMA PATIENCE

Wata Kungiyar Neja Delta mai suna “The Niger Delta Peoples Professional Volunteer Force (NDPPVF)” Sun dauki alwashin dasa Bom a Cibiyar NNPC dake Abuja idan har Hukumar EFCC ta Kama Matar Tsoon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan.

Kungiyar wadda ta kunshi ma’aikan kamfanonin Mai sun zargi Hukumar EFCC da yunkurin Cin mutuncin Patience. sun kara da bada gargadin a janye Umarni da akaba Bankin Skye bank na hana ta taba kudin ta.

Wannan account din nata na dauke ka Kudi fiye da Dalar Amerika Miliyan Goma sha Biyar $15Million

The post ZAMU KONA CIBIYAR NNPC IDAN HAR AKA KAMA PATIENCE appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>