BAZAN IYA DENA FIM SABODA AURE – RAHAMA SADAU
Wata Biyu bayan Tsohuwar Jarumar Kannywood Rahama Sadau ta karbi Lambar Yabo na City People Entertainment, Sadau tayi Hira da wani dan Jarida mai suna Morakinyo Olugbiji, inda ta bayyana kalubalen da take fuskanta a Matsayinta na Jarumar Kannywood.
Daga cikin abubuwan da ta bayyana a firara su tace bazata iya yin aure ba matsayin tana cinin harkan fim.
Daga Cikin Tamboyin da yayi mata:
Ko zaki iya barin kannywood?
A’a, A’a, A’a! Bazan iya ba, Bazan iya dena fim saboda aure ba.
Ya zakiyi idan Mijinki yace bai yarda ciki gaba da harkan Fim ba?
Ai duk wanda ya ganni yanzu yace zai aure ni ya same ni ne idan harkan Fim. Saboda haka zamu tattauana akan idan zai barni naci gaba da harkan a matsayina na matar shi. iyakar magana kenan, amma aure bazai hanani harkan fim ba.
Ko menene raayinku dan gane da wannan?
http://www.newseveryhour.com/2016/10/how-kannywood-actress-rahama-sadau.html
The post BAZAN IYA DENA FIM SABODA AURE – RAHAMA SADAU appeared first on MUJALLARMU.