BUHARI YA GAYYACI MAJALISAR DUNKI DUNIYA TA SHIGO TSAKANI WAJEN KARBO YAN...
BUHARI YA GAYYACI MAJALISAR DUNKI DUNIYA TA SHIGO TSAKANI WAJEN KARBO YAN MATAN CHIBOK Shugaba Muhammadu Buhari ya Zanta da Shugaban Majalisar Dunkin Duniya (UN) Banki Moon domin Shiga Tsakani wajen...
View ArticleKAMFANIN BLACKBERRY ZASU DENA KERA WAYOYI
KAMFANIN BLACKBERRY ZASU DENA KERA WAYOYI Kamfain BlackBerry sun bada sanarwar zasu dena kera Waya (Mobile Phone). Kamfanin Na Blackberry na Ontario ya sanar da cewa ya kai karshen hadin guiwar kera...
View ArticleWANI ABU DA NA FAHIMTA A KASAR HAUSA @ksdansadau
WANI ABU DA NA FAHIMTA A KASAR HAUSA Kamal Saidu Dansadau Kasar Hausa na dauke da dinbin tarihi, domin kuwa Turawa ma da suka zo Najeriya sun sami kasar hausa dauke da abubuwan ban mamaki musamman...
View ArticleNajeriya Zata Iya Sayar Da Kaddarorinta Kuma Ta Kasance Tana Gudanar Da Su
Najeriya Zata Iya Sayar Da Kaddarorinta Kuma Ta Kasance Tana Gudanar Da Su Batun sayarwa ko cefanar da wasu kayayyaki da gwamnatin Najeriya ke shirin yi, na nufin cewa duk kamfanonin ko hukumomin da...
View ArticleWasu Kadan Daga Cikin Alamun Budurwa na Son Saurayi!
Wasu Kadan Daga Cikin Alamun Budurwa na Son Saurayi! Wasu kadan daga cikin alamomin da masoya, zasu iya gane cewar ko dai budurwa na son saurayi ko shima yana sonta. A duk lokacin da daya ya aika ma...
View ArticleMai Yake Sa Arzikin Mawaka Na Tashi Kamar Tsuntsaye?
Mai Yake Sa Arzikin Mawaka Na Tashi Kamar Tsuntsaye? Mun nazarci wasu kadan daga cikin dalilan da suke sa mawaka, a kasar Amurka tsiyacewa shekaru kadan bayan fara sana’ar waka. Wanda muka gano wasu...
View ArticleHada Karatu Da Sana’a Babbar Dabara
Hada Karatu Da Sana’a Babbar Dabara An shawarshi matasa dasu hada makaranta da sana’a, idan har suna son jugewa zaman kashe wando, wata daliba wace ta hada makaranta da aiki Sabira Abubakar, ne ta bada...
View ArticleBAZAN IYA DENA FIM SABODA AURE – RAHAMA SADAU
BAZAN IYA DENA FIM SABODA AURE – RAHAMA SADAU Wata Biyu bayan Tsohuwar Jarumar Kannywood Rahama Sadau ta karbi Lambar Yabo na City People Entertainment, Sadau tayi Hira da wani dan Jarida mai suna...
View ArticleGanemin Hanya
Ganemin Hanya… Haj Shehu Wata takwas kenan da suka gabata…. inda sojojin nigeria suka samu nasarar kwato mata yara da tsofaffi har su dari biyar, daga hannun yan Boko Haram a maiduguri…. Allah sarki...
View ArticleHar yanzu ana auren yan Shekaru 12 a Amerika
Har yanzu ana auren yan Shekaru 12 a Amerika Yan Majalisun Jahar Virginia a Kasar Amerika suna yunkurin canza wasu dokokin Jahar da suka bada damar auren yan Shekaru 12. Har yanzu a jahar Virginia doka...
View ArticleNigeria ce ta daya a Tattalin Arziki a Afrika – IMF
Nigeria ce ta daya a Tattalin Arziki a Afrika – IMF Rahotanni dake fitowa daga International Monetary Fund (IMF) sun bayyana cewa Tattalin Arzikin Najeriya shine yafi kowa girma a Afrika. Watanni Biyu...
View ArticleAbubuwanda zaka duba kamin ka sayi Power Bank
Power Bank ya wani abu muhimmi ga masu anfani da wayoyin zamani, musamman masu yawan waya da shiga yanar gizo. Mutane da dama suna anfani dashi domin a koda yaushe zasu iya saka wayar su a wuta su samu...
View ArticleAn Ceto Wata ‘Yar Shekaru 4 Daga Ukubar Mahaifinta Da Matarsa
Rundunar ‘yan Sandan jihar Bayelsa, ta ceto wata yarinya mai skekaru hudu daga ukubar mahaifinta da matar shi. Mahaifin wanna yarinya da matarsa sun dade suna ganawa wannan yarinya mai shekaru hudu...
View ArticleMotar Kamfanin Sadarwa na Airtel na jigila a Abuja
Motar Kamfanin Sadarwa na Airtel na jigila a Abuja A Yau kimanin Karfe 5 na yamma bayan na tashi data aiki na hadu da abun mamaki. Na tashi daga aiki ina Neman mota zuwa gida sai na hadu da motar...
View ArticleHukumar Yan sanda sun kama wasu bayin Allah guda Uku da zargin yada kudaden...
Hukumar Yan sanda sun kama wasu bayin Allah guda Uku da zargin yada kudaden Bugi. Wannan Bayin Allah sun Kwafa N500 da N1,000 inda yan sandan suka kama daya daga cikin su mai suna Mr Andrew yana...
View ArticleBAKANO DA KUDI: Labarin Bakar Harkalla
BAKANO DA KUDI: Labarin Bakar Harkalla SHIMFIDA Dauda mugun aiki, tunda nake bantaba ganin hatsabibin matashi kamar Dauda ba, babban masanine kwararre afannin ta’addanci da sanin hanyoyin aikata manyan...
View ArticleKUKAN KURCIYA!!!
KUKAN KURCIYA!!! 1.Hakuri iri biyu ne: Hakuri da abin da kake so idan ba ka same shi ba da hakuri da abin da ba ka so idan ya same ka. 2. Duk kofar da ka gan ta a rufe tana da mabudi. Kada ka saki baki...
View ArticleSHIN KANA YIWA KANKA WADANNAN TAMBAYOYIN ??
SHIN KANA YIWA KANKA WADANNAN TAMBAYOYIN ?? Duk zurfin iliminka na addini ko na zamani, Dr kake ko Prof, sheik kake ko shehi, Duk haddar mahaddaci, Duk basirar mai basira, Duk zurfin nazarin mai...
View ArticleHotunan Taron Yaki da Ciwon Cancer da Uwar gidan Gwamnan Kebbi Tashirya
Hotunan Taron Yaki da Ciwon Cancer da Uwar gidan Gwamnan Kebbi Tashirya A yau anyi gagarumin Taron Yaki da Ciwon Daji (Cancer) a Abuja wanda Asibitin Uwargidan Gwamnan Kebbi Hajiya Zainab Umar Shinkafi...
View ArticleWani abun mamaki da na hadu dashi a yau
Wani abun mamaki da na hadu dashi a yau Sau da yawa zaka ji mutane suna magana akan halayen turawa musamman wadanda sukan shiga kasa shensu ko kuma suka zauna a cikin su. Daga cikin irin abubuwan da...
View Article