BUHARI YA GAYYACI MAJALISAR DUNKI DUNIYA TA SHIGO TSAKANI WAJEN KARBO YAN MATAN CHIBOK
Shugaba Muhammadu Buhari ya Zanta da Shugaban Majalisar Dunkin Duniya (UN) Banki Moon domin Shiga Tsakani wajen tattaunawa da Kungiyar Yan Boko Haram domin ceto yan Matan na Chibok.
Mai ba Shugaba Buhari Shawara Adeshina ne ya bayyana hakan a yau a shafinsa na Facebook.
Ko menene ra’ayin ku akan wannan?
The post BUHARI YA GAYYACI MAJALISAR DUNKI DUNIYA TA SHIGO TSAKANI WAJEN KARBO YAN MATAN CHIBOK appeared first on MUJALLARMU.