Kamfanin Google sun Fitar da Kishiyar Whatsapp a Jiya Ranar Laraba da ta gabata mai Suna “ALLO”.
Wannan Sabon APP din mai suna ALLO anyi shine kamar Whatsapp amma yazo da wasu abubuwa da dama da babu su a Whatsapp.
Anyi ALLO ne domin masu waya mai anfanin da ANDROID ko IOS.
Zaka iya anfani da ALLO wajen turawa mutane sako (SMS) kyauta.
Ko menene Ra’ayinku dangane da wannan sabon App?
The post KAMFANIN GOOGLE SUN FITO DA KISHIYAR WHATSAPP appeared first on MUJALLARMU.