AN HADA KAN PDP ZAI HADU A NAJERIYA
Jam’iyar PDP na sanar da magoyabayanta da sauran al’ummar Najeriya cewa an samu nasara akan yunkurin da ake na haka kan Jam’iyar ta PDP.
Karanta yarjejeniyar da Sanata Ahmed Mohammed Makarfi yayi da Sanata Ali Modu Shariff.
The post AN HADA KAN PDP ZAI HADU A NAJERIYA appeared first on MUJALLARMU.