Motar Kamfanin Sadarwa na Airtel na jigila a Abuja
A Yau kimanin Karfe 5 na yamma bayan na tashi data aiki na hadu da abun mamaki.
Na tashi daga aiki ina Neman mota zuwa gida sai na hadu da motar Kamfanin Airtel suna neman fasinja a dai dai gadar Berger dake cikin Birnin Tarayya Abuja.
Abun ya matukar bani mamaki, amma tambayata anan itace shin ko Kamfanin sun San ana musu jigila da mota ko kuma sun sayar da motar ne?
The post Motar Kamfanin Sadarwa na Airtel na jigila a Abuja appeared first on MUJALLARMU.