Hukumar Yan sanda sun kama wasu bayin Allah guda Uku da zargin yada kudaden Bugi.
Wannan Bayin Allah sun Kwafa N500 da N1,000 inda yan sandan suka kama daya daga cikin su mai suna Mr Andrew yana yunkurin saka kudin a banki.
A yanzu haka ana kan binciken shi kuma za’a aika shi kotu nan bada dadewa ba.
Menene Ra’ayinku dan dan gane da wannan rahoto?
The post Hukumar Yan sanda sun kama wasu bayin Allah guda Uku da zargin yada kudaden Bugi. appeared first on MUJALLARMU.