Hotunan Taron Yaki da Ciwon Cancer da Uwar gidan Gwamnan Kebbi Tashirya
A yau anyi gagarumin Taron Yaki da Ciwon Daji (Cancer) a Abuja wanda Asibitin Uwargidan Gwamnan Kebbi Hajiya Zainab Umar Shinkafi (Medicaid).
Taron ya fara da tafiyar kimanin Kilo Goma (10KM) wanda aka fara a Karfe 7 na safe aka gama Kimanin karfe 11. Taron ya karbi Bakwancin Matan Gwamnoni kamar Ta Jahar Ogun, wasu Jarumai na Kannywood da na Kudu, da Mai ba Shugaban Buhari Shawara a bangaren Kafofin Yada Labarai na Zamani (New Media) Bashir Ahmed.
Gwamnan Kebbi Atiku Bagugu Tare da Uwargidanshi Dr Zainab Umaru Shinkafi suna Ganawa da Wasu Turawa da suka halarci Taron
Dr. Zainab kenan tare da Sauran Alummah lokacin da ake tafiyar 10KM
Uwar gidan Gwamnan Jahar Ogun Kenan lokacin da take ganawa da Yan Jarida
Gwamnan Kebbi Atiku Bagudu tare da wani Tsohon Datka mai Shakaru 80 da Kamal Saidu Dansadau a yayin da suke takawa.
Kamal Saidu Dansadau (hannun Hagu) tare da Jarumin Kannywood Ibrahim Maishunku
Jarumin Nollywood RMD a yayin da ake takawa.
The post Hotunan Taron Yaki da Ciwon Cancer da Uwar gidan Gwamnan Kebbi Tashirya appeared first on MUJALLARMU.