Har yanzu ana auren yan Shekaru 12 a Amerika
Yan Majalisun Jahar Virginia a Kasar Amerika suna yunkurin canza wasu dokokin Jahar da suka bada damar auren yan Shekaru 12.
Har yanzu a jahar Virginia doka bata hana auren yara masu Shekaru 12 ko 13 ba.
KO menene ra’ayinku dangane da wannan Rahoto?
Mun samu wannan rahoto ne daga Jaridar Independece ta Kasar Ingila
The post Har yanzu ana auren yan Shekaru 12 a Amerika appeared first on MUJALLARMU.