Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

HALACCI DA ADALCI

$
0
0

Zayyany A Maigishiri
“”””””””””””””””””””””””””””””””””””””””
Halacci na nufin maida alhairi da alhairi, yayain da aka yimaka alhairi. Hakama halacci kan iya kasancewa ta hanyar saka alhairi da mugunta.

Shikuma Adalci na nufin aza komai akan bagiren sa.

Idan mukayi la’akari da, badakalar dake ta wanzuwa ajahr Zamfara, domin wawason madafun iko, zamuga cewa bakomai zai iya walwale Wannan cyakwakiya ba face halacci Dakuma adalci

Muddin masu sarrafa madafun iko ajahr Zamfara sukayiwa zamfarawa adalci tare da halacci tabbas wannan cyakwakiya zata sanyaya.

Rashin aza komai akan bagiren sa shine rashin adalci, yiwa muradin talaka bita da kulli kuma shi ke tunzura talaka izuwa neman canji ido arufe.

Zamfawa na bukatar gogewa, wayewa afagen sarrafa madafun iko tamkar irin na jaruman farko.

Ya Allah ka tabbatar da adalci tare da halacci a jahar Zamfara.

The post HALACCI DA ADALCI appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>