ABUN MAMAKI BAYA KARE WA DUNIYA
Dubi Wasu irin Ruwan Leda da ake saidawa a Jahar Edo. Ina cikin bincike na a yanar gizo na hadu da wannan abun mamaki. Shin wai wa akayi wa irin wannan Ledar ta ruwa? The post ABUN MAMAKI BAYA KARE WA...
View ArticleMATSALAR YAWAN FITSARI (Polyuria)!!!
MATSALAR YAWAN FITSARI (Polyuria)!!! Akwai abubuwa da dama da kan iya kawo yawan fitsari, tun daga canjin yanayi, zuwa yawan shan ruwa ko kayan shaye-shaye, zuwa samun juna biyu zuwa rashin lafiya zuwa...
View ArticleYadda zaki hada Farfesun Kifi
Farfesun Kifi INGREDIENTS: ?Kifi wanda kike dashi (cat fish or tilapia) ?Garin yaji/taruguni nikakke, citta, Kanunfari, masoro, tafarnuwa, albasa, citta, thyme, curry, gishiri, maggi, nutmeg, cray...
View ArticleMAHIMMANCIN SALLAR ASUBA
SALLAR ASUBAHI sallah ce mai muhimmanci. Allaah ya rantse da lokacinta a cikin al-Qur’ani. Allaah yace:- ( والفجر وليال عشر ) Saboda muhimmancin ta ne Allaah ya kirata da sunan “QUR’AANUL FAJR” Allaah...
View ArticleALI NUHU YAYI KIRA GA MASOYANSHI DA SU GUJI DUK WANI SHAFI MAI SUNANSHI DA...
ALI NUHU YAYI KIRA GA MASOYANSHI DA SU GUJI DUK WANI SHAFI MAI SUNANSHI DA BAIDA TAMBARIN TANTANCEWA Jarumin na Kannywood Ali Nuhu ya bayyana hakan ne a shafinshi na Instagram. Ga bayanin da yayi The...
View ArticleAlamu Na Nuna Kamar Dan Wasa “Lionel Messi” Ya Fara Sanyi!
Zuwa yanzu dai dan wasa Lionel Messi, ya saka kwallaye a raga, fiye da kwallayen da shahararrun ‘yan wasan kungiyar kwallon kafar Real Madrid su duka uku suka saka idan aka hada. Dan wasan Barcelona...
View ArticleHALACCI DA ADALCI
Zayyany A Maigishiri “””””””””””””””””””””””””””””””””””””””” Halacci na nufin maida alhairi da alhairi, yayain da aka yimaka alhairi. Hakama halacci kan iya kasancewa ta hanyar saka alhairi da...
View ArticleSHUGABA BUHARI TARE DA TSOHON SHUGABA GOWON A FADAR SHUGABAN KASA
Hotunan Shugaba Buhari da Tsohon Shugaban Kasa Yakubu Gowon da fadar Shugaban Kasa Bayan sun Gama Ganawa a Jiya Laraba. The post SHUGABA BUHARI TARE DA TSOHON SHUGABA GOWON A FADAR SHUGABAN KASA...
View ArticleKaranta sakon da Maryam Booth ta aikawa wani Saurayi bayan yayi Karyan Suna...
Maryam Booth ta aika wa wani Saurayi da ta Kira @_el_captain_ da sako a shafin ta na Instagram, inda ta nuna bacin ranta akan irin karyar da yake akan suna soyayya. Booth ta bayyana a cikin sakon nata...
View ArticleZAN IYA RABUWA DA SAURAYINA IN KOMA WA TSOHON SAURAYINA MAI KUDI?
Wannan bauyar Allah ta fara da tambayar yadda ake gane Zaman Aure mai dadi. Ta Fara bayanin ta kamar haka: “Ni yar shekaru 25 na gane soyayya kamar yakin duniya ce nayi 2. Na gane soyayya ba komai...
View ArticleABUBUWA BAKWAI 7 DAKE SA MALA’IKU SUYIMA ADDU’A.
ABUBUWA BAKWAI 7 DAKE SA MALA’IKU SUYIMA ADDU’A. Lokacin da kake jiran sallah a masallaci. Lokacin da kake sallah a sahun farko. Fadin ameen bayan karatun fatiha. Sallar subhi acikin jam’I. Yin addu’a...
View ArticleDOKAR DAIDAI TA GADON MATA DA MAZA A NAJERIYA, LAIFIN WA YE?
Dokar daidaita Rabon Gado tsakanin maza da mata laifin Yan majalisun Mu ne masu da,awar musulunci dake zaune a zauren majalisa ko laifin shugaban kasa? A zamanin mulkin Jonathan an gabatar da kudurin...
View ArticleBURIN MATASA AYAU!
BURIN MATASA AYAU! Daga-Rufai Ub Gusau Aduniyar dimokradiya babu abunda ake amfani dashi wajan yaudarar al’umma awannan zamani face sai an dangantasa da rayuwar matasa,kasancewar babu wani buri da...
View ArticleAnyi yunkuri kai Hari A Masallacin Makka
Rahotanni dake fitowa a kafafen yada labarai na bayyana created anyi yunkurin kai hari a Masallacin Makka wanda ake zargin yan Shi’a. Ga bayani da muka samu daga Shafin Kungiyar Izala ta kasa.
View ArticleDARAJAR ‘YA MACE GIDAN MIJIN TA.
DARAJAR ‘YA MACE GIDAN MIJIN TA. “”””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””” A hausance idan muka ce gidan miji, yana nufin aure, Yayin da Aure ke nufin zamantakewar rayuwa...
View ArticleWANI ABU DA NA FAHIMTA A KASAR HAUSA @ksdansadau
WANI ABU DA NA FAHIMTA A KASAR HAUSA Kamal Saidu Dansadau Kasar Hausa na dauke da dinbin tarihi, domin kuwa Turawa ma da suka zo Najeriya sun sami kasar hausa dauke da abubuwan ban mamaki musamman...
View ArticleABUBUWAN DA KE SA MACE TA FITA DAGA ZUCIYAR MIJINTA
ABUBUWAN DA KE SA MACE TA FITA DAGA ZUCIYAR MIJINTA suna da yawa amma ga kadan daga ciki RIKO 1 riko shine idan an aikatama wani laifi kabar abin a ranka ba tare da ka yafe ba uwargida ta riki maigida...
View ArticleAbunda yasa ‘Yan-mata Su Kafi Yarda Da Samari Akan ‘Yan’uwan Su Mata
Kawance tsakanin mace da na miji, wani abune da yake da tsohon tarihi da kuma ma’ana, musamman idan an kulla kawance ta yadda ya kamata. Haka da mutunta juna. Dr. Joan Borysenko, likiti ne mai...
View ArticleYADDA BOKO HARAM SUKA RABANI DA JIN DADIN RAYUWA TA
YADDA BOKO HARAM SUKA RABANI DA JIN DADIN RAYUWA TA ___________________________________ Inaso nayi amfani da wannan damar wajen godiya tare da jinjina gami da jan hankalin ‘yan uwa ‘yan Nigeria...
View ArticleJose Mourinho Ya Ce Wayne Rooney Ya Nemi Kulob
A hada hadar ‘yan wasan kwallon kafa na duniya, kungiyar kwallon kafa ta Inter Milan na kasar Italiya na zawarcin dan wasan kasar Ingila kuma kaftin a kungiyar kwallon kafa ta Manchester United mai...
View Article