ABUBUWA BAKWAI 7 DAKE SA MALA’IKU SUYIMA ADDU’A.
- Lokacin da kake jiran sallah a masallaci.
- Lokacin da kake sallah a sahun farko.
- Fadin ameen bayan karatun fatiha.
- Sallar subhi acikin jam’I.
- Yin addu’a ga dan uwanka musulmi abayansa.
- Ciyarwa fisabilillah.
- Koyar da mutane Alkhairi.
Dan Kada mu manta da Karanta Suratul Kahfi, sannan mu yawai ta Istigifari. Domin mu sadu da alherin da ke cikin wannan Rana ta Jumma’a
The post ABUBUWA BAKWAI 7 DAKE SA MALA’IKU SUYIMA ADDU’A. appeared first on MUJALLARMU.