Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

ZAN IYA RABUWA DA SAURAYINA IN KOMA WA TSOHON SAURAYINA MAI KUDI?

$
0
0

Wannan bauyar Allah ta fara da tambayar yadda ake gane Zaman Aure mai dadi.

Ta Fara bayanin ta kamar haka: “Ni yar shekaru 25 na gane soyayya kamar yakin duniya ce nayi 2. Na gane soyayya ba komai bace.

Ina soyayya da dan shekaru 27, dukan mu mun gama makarant, amma ban tunanin zamu iya aure saboda komai ya canza yanzu. Ban taba kamar shi da wata ba kuma yana mahimmantani, sai dai matsala daya itace har yanzu bai da yanci a gidansu, kuma bai shirya aure ba yanzu. sannan inada wani tsohon saurayi da shi bukatar shi kawai in aminta dazan aure shi kuma na dena soyayya da wannan. Yana da motoci da gidaje amma bana kula shi kuma yana sona sossai”

wane irin shawara zaka ba wannan bauyar Allah?

The post ZAN IYA RABUWA DA SAURAYINA IN KOMA WA TSOHON SAURAYINA MAI KUDI? appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>