Kungiyar Kwallon Kafa ta Chelsea ta doke Abokiyar adawar ta Everton da ci biyar ba ko daya (5:0).
Jama’a da dama suna ganin cewa Kungiyar zata iya taka rawar ganin a gasar ta firemiya ta bana. Ko menene Ra’ayinku dan gane da yadda Kungiyar Kwallon Kafar ta Chelsea take cin wasannin ta. Kana ganin ta farfado daga halin da suka shiga a gasar bara?
ZAKA IYA DOWNLOADING MOBILE APP NAMU DOMIN SAMUN LABARAI KAI TSAYE A WAYAR KA. SAI KA DANNA MOBILE APP (249 downloads)