Yan Kungiyar Boko Haram sunyi sanadiyar Mutuwar wani Jarumin Soja Liyutanal Kanal Muhammend Abu Ali wanda ya jagoranci dakarun sojoji wajen kwato garin Baga daga hannun ‘yan Kun giyar ta Boko Haram.
Allah jikan sa kasa da mu a gidan Aljannah baki daya.
Amin
ZAKA IYA DOWNLOADING MOBILE APP NAMU DOMIN SAMUN LABARAI KAI TSAYE A WAYAR KA. SAI KA DANNA
MOBILE APP (249 downloads)