Kamfanin AS Media Production ya ba Jaruma Hafsat Idris Lambar Yabo na Jarumar da tafi kowace Kwazo a wannan shekarar ta 2016. Jarumar dai ta fito a fina finai da dama a wannan Shekarar kamar a Fim din Barauniya inda jama’a da dama suka fara Ganin ta kuma ta nuna kwazo sossai.
ZAKA IYA DOWNLOADING MOBILE APP NAMU DOMIN SAMUN LABARAI KAI TSAYE A WAYAR KA. SAI KA DANNA MOBILE APP (249 downloads)