JARUMA HAFSAT IDRIS TA KARBA LAMBAR YABO
Kamfanin AS Media Production ya ba Jaruma Hafsat Idris Lambar Yabo na Jarumar da tafi kowace Kwazo a wannan shekarar ta 2016. Jarumar dai ta fito a fina finai da dama a wannan Shekarar kamar a Fim din...
View ArticleDausayi Mai Ni’ima Tarihin Annabin Rahama Kashi na Daya
Shimfida Da sunan Allah mai Rahama mai Jin kai. Dukkan yabo da godiya da kirari sun tabbata ga Allah mai kowa mai komai, Wanda ya fifita Manzonsa Annabi Muhammad (s.a.w.) akan bayinSa baki daya. Ibnu...
View ArticleBankin Duniya Zai samarwa Matasa Maza da Mata 660 aikin yi a Jihar Kano a...
Daga: Muhammad Bashir Amin A jiya Asabar ne aka yi bikin yaye rukuni na biyu dana uku Na Matasa Maza da Mata kimanin 660 a Makarantar Koyar da aikin Noma ta Audu Bako da ke Dambatta a Jihar Kanon...
View ArticleHOTUNAN HADIZA GABON A YAYIN DA TAKE KARBAR LAMBAR YABO A KASAR INGILA
Jaruma Hadiza Gabon ta Karbi Lambar Yabo a wajen taron bada Lambar yabo ga Jaruman Fim na Afrika (Africa Fim Award) da aka gunadar a Kasar Ingila. Jarumar ta karba Lambar yabo na Best Supporting...
View ArticleDUBI HOTUNAN MOTOCIN SARAKUNAN DA SUKA JE TAYA SARKIN MUSULMI MURNAN CIKA...
Hotunan Motocin Wasu Daga Cikin Sarakunan Da Suka Halarci Bukin Cika Shekaru Goma A Mulkin Sarkin Musulmi ZAKA IYA DOWNLOADING MOBILE APP NAMU DOMIN SAMUN LABARAI KAI TSAYE A WAYAR KA. SAI KA DANNA...
View ArticleDUBI HOTUNAN @ALINUHU TARE DA YAN WANSAN KUNGIYAR KWALLON KAFA TA LEICESTER
RIYADH MAHREZ TARE DA ALINUHU ZAKA IYA DOWNLOADING MOBILE APP NAMU DOMIN SAMUN LABARAI KAI TSAYE A WAYAR KA. SAI KA DANNA MOBILE APP (249 downloads)
View ArticleArewa bata ci ribar zabar Buhari ba ta fuskar raba madafun Iko masu maiko ba...
Daga: Muhammad Bashir Amin A wata hira da Shugaban Kungiyar Dattawan Arewa Farfesa Ango Abdullahi ya gabatar a cikin shirin ‘Bakonmu Na Mako’ Na gidan Talabijin na Liberty TV dake Jihar Kadunan...
View ArticleWasiyar Marigayi Laftanal Kanal Muhammad Abu Ali
An samu bayani cewa kamin rai yayi halinsa margayi yayi wa Abokan aikinsa wani Jawabi. Jawabin ya kasance kamar haka: “Abokan aikina (sojoji) ku kasance masu sanya ido tare da yin addu’a. Ba na...
View ArticleRundunar Sojin Nijeriya Ta Kara Ceto Daya Daga Cikin ‘Yan Matan Chibok
Makonni kadan bayan da aka sako ‘yan matan Chibok guda 21, rundunar Sojin Najeriya ta ce ta sake gano daya daga cikin ‘yanmatan Chibok a garin Pulka da ke karamar hukumar Gwoza a jahar Borno. Kakakin...
View ArticleWani Mahaifi Ya Kule ‘Yar Shekaru 10 Kwanaki 3 Babu Abinci
Rundunar ‘yan Sandan jihar Oyo, ta ceto wata yarinya mai shekaru goma da haihuwa daga ukubar mahaifinta., a unguwaqr Ajeigbe, a garin Ibadan. Kakakin ‘yan Sandan jihar Oyo, S P. Adekunle Ajisebutu, ya...
View ArticleGwamnatin Nijeriya ta Dauki Mutane 200,000 aiki a Shirin N-Power
Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta sanar da kammala zabar mutane guda 200,000 da ta dauka a aiki a matsayin kashin farko na shirin N-power wanda ta kaddamar ‘yan watannin da suka gabata. Mutanen sun...
View ArticleDausayi Mai Ni’ima Tarihin Annabin Rahama. Kashi Na Biyu
Ma’anar Assīratu: A Larabci tana daukar ma’anar hanyar ko tafarkin mai kyau ko mara kyau, kuma tana daukar ma’anar halaye na mutum. Amma a zaurancen Malaman tarihi tana nufin: Abin da aka ruwaito na...
View ArticleKORAFIN WASU KANAWA AKAN WANNAN HOTUNAN NA SARKI SANUSI LAMIDO WAJEN TARON...
Al,ummar jahar kano dadama su yita cece kuce akan wannan Hoton bayan da Anka Gudanar da Bukin cikar mai Alfarma Sarkin musulmi sa,ad Abubakar na ||| shekaru goma da zama Sarki. Sarki Sunusi yayi...
View ArticlePATIENCE TAYI YUNKURIN CIRE DALA MILIYAN 5 A WANI ACCOUNT NATA DA EFCC TA RUFE
Jaridar Punch ta tabbatar da hakan inda ta ruwaito cewa sun samu labari daga Hukumar EFCC cewa Uwar Gidan Tsohon Shugaba Kasa Goodluck Jonathan tayi yunkurin cire Dala Miliyan 5 daga daya daga cikin...
View ArticleBAYANI GAME DA SHIRIN DAUKAR MA’AIKATA NA N-POWER
Gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari ta kammala zaben mutane 200,000 da za a dauka aiki a karkashin shirin ta na N-Power, wato shirin da aka kirkira don saukaka tare da...
View ArticleDUBI HOTON RIGAR NAIRA DUBU 62,000 DA WASU YAN NAJERIYA SUKE SUKA
Wasu yan Najeriya sun bayyana Ra’ayoyin su akan wata Rigar Naira Dubu Sittin da Biyu (N62,000) da aka Dunka a Kasar. Dubi hoton Rigar ka bayyana muna naka Ra’ayin.
View ArticleSAKO GA IYAYE KAN TARBIYYA
Ga dan wani tsokaci. Game da tarbiyyan yara a zamanin nan da muke ciki. Yara, ina nufin duka; maza da mata. Wannan dai ba wata sabuwar magana ne ba da zan yi maku, saboda ina tunanin iyaye maza da mata...
View ArticleAbubuwa Guda 11 da Ya Kamata Kowa Ya Sani Game da Marigayi Laftanar Kanar Abu...
Mutanen Nijeriya, manya da kanana na ci gaba da jimamin rasuwar jarumin kwamandan sojojin sashe na 272 mai kula da tankokin yaki wato Laftanal kanar Abu Ali wanda ya rasu a ranar juma’ar da ta gabata...
View ArticleGwamna Ganduje ya dauki nauyin biyan Tikitin Mahaifan dalibai ‘Yan asalin...
Daga: Muhammad Bashir Amin Mai girma Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya jagoranci tawagarsa bisa rakiyar Ambasadan kasar Egypt Mohammed Abdulkadir Maccido sun ziyarci Dalibai ‘yan...
View Article