Al,ummar jahar kano dadama su yita cece kuce akan wannan Hoton bayan da Anka Gudanar da Bukin cikar mai Alfarma Sarkin musulmi sa,ad Abubakar na ||| shekaru goma da zama Sarki.
Sarki Sunusi yayi wannan Gurfanin ne a lokacin da ake Gudanar da Bukin a birnin sakkwato Umurni ne yake amsa gaisuwa ce yakkai Allahu wa,alamu wa,antum lata,alamun. Amma inason al,ummar kano dama sauran al,ummar dake kallon Sarki sunusi a matsayin wandai baiyi daidai ba a wannan Hoton kutuna cewa addinin mu na musulunci yaimana hani da Girman kai hasalima mai girman kai koda kwarar zarra bazai shiga Aljanna ba abunda manzon Allah S.A.W yafadamana kenan. wannan yassa Sarki Sunusi yake Gudanar da masarutarsa bisa koyarwar addinin islama.
Shakka babu Sarauta ta gaji haka wani zai dauki Girman kan duniya ya dorama Kansa amma dadama daga cikin masu Rike da sarauta masu ilmin addini daga cikin su basu cika daukar Girmankai su sanyawa Kansu ba a yayin Gudanar da sarautarsu a masarautarsu.
Ukhashatu Abubakar Gusau