Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

LABARI DA DUMINSA: AN KAI HARIN BAMA-BAMAI A MAIDUGURI

$
0
0

Mun Samu Rahotannin tashi bama bamai a Jahar Borno a Safiyar yau Juma’a, Bama Baman Sun tashi ne a wurare Hudu da ke kusa da Barikin Sojoji na Maimalari.

Allah kawo karshen wannan Hare haren da yan ta’ada ke kokarin dawo dasu.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050