SIYASAR AMERIKA: RIKICI YA BARKE A WASU JAHOHI
Rikici ya barke a Kasar Amerika a yanzu haka Dubban mutane sun fito hanya a Califonia suna Zanga Zangar da ta hada da kone kone wadda suka kira “Not Our President” “Ba dai Shugaban Kasar mu ba” . Zanga...
View ArticleAbunda Ya Sa Ban Yi Aure ba – Hadiza Gabon
Jaruma Hadiza Gabon ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba ta yi aure ba. A wata hira da ta yi da kafar yada labarai na BBC, Hadiza Gabon ta fadi cewa duk da ta na son ta yi aure, hakan ba zai samu...
View ArticleSHUGABA BUHARI YA AIKAWA TRUMP SAKON TAYA SHI MURNAR CIN ZABE
Shugaban kasar Nijeriya, Muhammad Buhari ya taya sabon zababben Shugaban kasar Amurka, attajiri Donald Trump murnar nasarar lashe zaben shugaban kasar Amurka A sanarwar da fadar Shugaban kasar...
View ArticleLABARIN BAKAR RANA Kashi Na Daya
Na: Danladi Z. Haruna Al’amarin rayuwa wani lokaci ya kan zo wa dan adam da fadi tashi. Shi ya sa masu iya magana ‘ba kullum ake kwana a gado ba. Wannan haka yake gare ni musamman abin da ya faru...
View ArticleBIDIYO: DUBI ABUNDA DA WANI YA SAKA A WANI KABARI
Ya Allah kayi mana maganin wannan masibun da suka taso cikin Alumma. Dan Allah mu dage muyi yada Wannan ko zamu samu mutane da zasu shiryu sanadiyar kallon wannan bidiyo.
View ArticleDAN ALLAH MU GUJI WANNAN LABARIN KARYA GAME DA FURUCIN DA AKACE BURUTAI YAYI...
Wannan Labarin karya ne wasu mutane ke kokarin ganin sunyi anfani da wannan dama domin batanci ga Shugaba Muhammadu Buhari. Labarin yazo ne kamar Haka: “Buratai ya zargi Buhari a kan mutuwar Kanar Ali,...
View ArticleHanyoyi 6 da waya ke cutar da rayuwar dan Adam
Tabbas Wayoyin Zamani sun kawo mana sauki a wasu bangarorin Rayuwa, amma kuma sun zo da wasu hanyoyi na cutar da rayuwar dan Adam. Ga jerin matsaloli da wayar Zamani ta kawo a cikin Al’umma. 1. Yanke...
View ArticleLABARI DA DUMINSA: AN KAI HARIN BAMA-BAMAI A MAIDUGURI
Mun Samu Rahotannin tashi bama bamai a Jahar Borno a Safiyar yau Juma’a, Bama Baman Sun tashi ne a wurare Hudu da ke kusa da Barikin Sojoji na Maimalari. Allah kawo karshen wannan Hare haren da yan...
View ArticleYau Mako guda da rasuwar Shararren Malamin harshen Hausan nan Na Jami’ar...
Daga: Muhammad Bashir Amin A yau Juma’a 11 ga watan Nuwambar Shekarar 2016 ne Shahararren Malamin nan Na harshen Hausa a Jami’ar Bayero ta Kano Farfesa Mu’azu Sani Zariya ke cika mako guda da rasuwa....
View ArticleGA DUKKAN ALAMA YAN MAJALISUN MU NA JAHAR ZAMFARA BASU SAN AIKIN DAYA KAISU...
Idan mu kayi la,akari da halin da al,ummar jahar zamfara suke ciki musamman ma,aikatan Gwamnati da sauran talakawa jahar zamfara to zamu iya cewa babu wata hubbasa da majalisar tayyi wajen ganin...
View ArticleSojoji Sun Harbe ‘Yan Kunar Bakin Wake Guda 3 a Maiduguri
A sanyin safiyar yau juma’a ne, sojojin Nijeriya suka harbe wasu mata guda uku har lahira yayin da suke shirin kai harin kunar bakin wake a kusa da Maiduguri, da ke jahar Borno. Matan wadanda suka yo...
View ArticleJami’an SSS Na Ci Gaba Da Cafke ‘Yan Canji a Nijeriya
A yunkurinta na dakile faduwar farashin Naira a kasuwannin canji, gwamnatin Nijeriya ta umarci jami’an ‘yan sandan farin kaya na DSS da su yi wa ‘yan canji dirar mikiya, sannan su kama duk wanda ke...
View ArticleTrump Zai Dauki Darasin Shugabanci a Wajen Obama
Sabon shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa ya na tsammanin cewa zai dauki darussa akan shugabancin daga gurin shugaban kasa mai barin gado Barack Obama, kafin lokacin da za’a rantsar da...
View ArticleSHA’ANIN TSARO A JIYA DA YAU
Arewacin Nigeria ya kasance wata matattara ta yan ta’adda masu cin Karen su ba babbaka. Wadanda karfin su har ya kai ga kafa tasu daula ta daban acikin wasu sassa na arewacin Nigeria. Rashin daukar...
View ArticleALAKAR KASAR HAUSA DA SAUDIYYA JIYA DA YAU
DAGA TASKAR TARIHI… Alaka tsakanin Kano da daular Saudiyya alaqa ce mai tsaho da dimbim tarihi. Addinin Hausawa dai, addini ne daya samo asali daga Daular ta Saudiyya. Kusan ma iya cewa, babu wani...
View ArticleYADDA ZAKA TUNKARI MACE DA MAGANAR SOYAYYA
RANAR FARKON HADUWA. Dazaran kaga macen da kakeso ko kuma ka dade kana sonta amma karasa yadda zakayi to kada kayi kasa a guiwa kawai kabi wadannan matakan insha Allah zakai nasara. Kada ka tsaida ita...
View ArticleShanu Sun Hana Jirgi Sauka a Filin Saukar Jiragen Sama a Jahar Imo
Jim kadan kafin jirgin ya sauka ne matukin jirgin ya fuskanci cewa shanu sun mamaye wajen da jirgin zai sauka, al’amarin da ya sanya shi ya sauya hanya, ya jinkirta har sai da jami’an tsaro suka kai...
View ArticleLABARIN WASU JARUMAN SURUKAI
“LABARINMU A YAU, NA WASU JARUMAN SURUKAINE SU UKU” WANE SURIKI NE YAFI KUNYA ? 1) Wani surukine yaje gidan mahaifiyar matarsa (surukarsa), da zuwansa sai ya tarar ta gama girki kenan, ta fitar da...
View Article