Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

SHUGABA BUHARI YA AIKAWA TRUMP SAKON TAYA SHI MURNAR CIN ZABE

$
0
0

Shugaban kasar Nijeriya, Muhammad Buhari ya taya sabon zababben Shugaban kasar Amurka, attajiri Donald Trump murnar nasarar lashe zaben shugaban kasar Amurka

A sanarwar da fadar Shugaban kasar Nijeriyar ta fitar, ta ce, Nijeriya za ta hada hannu da sabon Shugaban kasar Amurkan, Mista Trump domin kara kyautata dankon zumuncin da ke tsakanin kasashen biyu domin karin samun ci gaba.

Haka kuma manyan shuwagabannin kasashen duniya, irinsu: Rasha da Chana, da Faransa da sauransu duk sun mika takardar taya murnarsu ga sabon Shugaban kasar.

daga alummata.com


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>