HOTUNA: WANI DAN CHINA ZAI AURI MUTUN MUTUMI MAI SIFFAR MATARSHI DA TA MUTU
Wani Dan Shekaru 70 a kasar China Mai Suna Zhang Wenliang ya samu Karbar Mutun Mutumin da akayi masa mai siffar Matar Shi da da Mutu. Ya bayyana farin cikin shi sossai na samun wannan Mutun Mutumin da...
View ArticleWANI ABUNDA KE DAUREMIN KAI MATUKA
Aduk lokacin daka gansu wurin daurin aure kai kace wasu shakikan abokai ne. Idan suka hadu wurin taron nadin sarauta Ko wani kayataccen biki, sai ka gansu tamkar uwa daya uba daya. Idan Wata hidima ta...
View ArticleGulma Da Dumi Duminta
Rahotannin Dake Ishe Mu Ta Karkashin Kasa Na Nuni Da Cewar Madugun Apc Na Kasa Bola Tinubu Da Madugun Darikar Kwankwasiyya Sunyi Nisa Wajen Kulle Kulle Don Kafa Wata Sabuwa Kuma Kakkarfar Jam’iyya...
View ArticleABUNDA YASA NI NA BUDE KUNGIYAR KWANKWASIYA NAJERIYA
Haduwa ta da Ali Artwork A jiya na samu ziyartar wannan Shahararren Mai Hada Hoton (editor) na Kannywood Ali Artwork wanda shine Shugaban Kungiyar Kwankwasiya Najeriya. Na samu tattaunawa dashi na...
View ArticleMARTABOBIN MATA A TARIHIN MUSULUNCI
MACE CE Take da darajar samun suna a cikin jerin sunayen Surorin Al-Qur’ani Me Girma. (Babu Sunan Sura Maza sai Mata Suratun NISA’I). MACE CE Ta fara yin sa’ayi tsakanin safa da marwa (HAJARA A.S)....
View ArticleLABARINA: DALILIN DA YASA SAMARI SUKE GUDUNA
Rayuwata ta kasance cike da darasi da abun Lura domin kuwa a wasu shekarun baya na kasance ma’abociya bin Maza muna rayuwa yadda muke so, a lokacin ban taba tunanin cewa lokaci zai zo ba da maza Zasu...
View ArticleDALILAN DA YASA RASUWAR LT KANAL MUHAMMAD ABU ALI TA GIRGIZA NAJERIYA
A makon da ya gabata anyi wani babban rashi da ya girgiza Kasar Nan, an dade ban ga anyi wata Rasuwa da ta girgiza yan Najeriya ba kamar wannan. Domin Kuwa, Duk fadin Kasar nan babu wanda baiyi jimamin...
View ArticleDausayi Mai Ni’ima Tarihin Annabin Rahama Kashi Na hudu (4).
Manzon Allah Sallallahu alaihi wa alihi wa sallam ya fito ne daga babban gida mai albarka mai tarin alheri, da kima. Kasancewar Annabin rahama shi ne cikamakon Annabawa sai gidan da fito ya kasance...
View ArticleShekau Ya Bayyana Ra’ayinsa Game Da Zaben Amurka
Shugaban bangare daya na kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau ya aika wani sakon murya ga sashen hausa na kafar yada labarai na BBC inda ya bayyana ra’ayinsa game da zaben Amurka. Haka kuma ya yi amfani...
View ArticleWata Sabuwa Ta Bulla Dangane Da Takardar Shaidar Kammala Sakadiren Buhari
Wani dattijo dan kimanin shekaru 86 da haihuwa wanda kuma shi ne mataimakin babban jami’in Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Sakadire Ta Afirka Ta Yamma WAEC na farko dan Nijeriya, Dattijo Alex Ajayi...
View ArticleLABARINA: LABARIN WATA YARINYA MAI FARIN JINI
YADDA AKAYI NA SAMU FARIN JINI A WAJEN SAMARI Alhamdulillahi Godiya ta tabbata ga Ubangijin Kowa da Komai Ina godiya ga Iyayena da suka bani cikakkiyar tarbiya irin ta Musukunci, Domin kuwa ni nasan...
View ArticleLABARI DA DUMIN SA: INNALILLAHI WA’INNA ILLAHIR RAJI’UN
Da safen yau ne muka samu labarin Barayin Shanu sun tare Hanyar Dansadau zuwa Gusau Babban Birnin Jahar Zamfara inda suka kashe direban motar sannan kuma suka wuce da mutun 3. Wannan Bayin Allah yan...
View ArticleShin Sarakunan Gargajiya Nada Wata Rawa Da Zasu Iya Takawa A Tsarin...
Sau fassara tsarin Damakaradiyya a mmatsayin”Gwamnatin Mutane, ta mutane sobada mutane”, wannan ke bada dama ga kowanne Dan Kasa ya ita zama shugaba bayan ya cika wasu sharudda. Wannan yayi sabani da...
View ArticleLABARIN BAKAR RANA Kashi Na Biyu
Na: Danladi Z. Haruna Daga karshe na ga cewa babu wata mafita gare ni sai dai na ajiye kyankyami na shiga kwatamin domin ceto mataimakiyata. Na duba hagu na dama, babu kowa a lungun sai ni kadai, na...
View ArticleHOTUNAN GWAMNA GANDUJE YANA DUBA AYUKA A GARIN KANO
The post HOTUNAN GWAMNA GANDUJE YANA DUBA AYUKA A GARIN KANO appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleKishiya Har Abada Kishiya Ce
An danganta kishi tsakanin matan aure akan maigidan, wasu mata da suka yi mahawara akan batun kishi a zauren mu na yau da gobe, sunce tun ranar gini ranar zane. Daya daga cikin matan da suka tattauna...
View ArticleHOTUNA: BURATAI YA ZIYARCI SOJOJIN DA SUKA JI RAUNI A ASIBITI
The post HOTUNA: BURATAI YA ZIYARCI SOJOJIN DA SUKA JI RAUNI A ASIBITI appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleWHATSAPP SUN DAGA RANAR DENA AIKI A WAYAR BLACKBERRY
A kwanakin baya Kamfanin WhatsApp sun sanar da cewa Whatsapp din zai dena amfani a wayar Blackberry daga karshen wannan shekarar ta 2016. A sabon Update da suka fitar da shi sun bayyana cewa sun daga...
View ArticleGwamnatin Nigeria ta Hana Sambo Dasuki Ya Hallaci Jana’a izar Mahaifinsa da...
Kamar Yadda Yanzu haka Jaridar THE DAILY TRUST ta buga ta rawaito cewar Gwamnatin tarayya ta hana Sambo Dasuki halaltar Jana’aizar Mahaifinsa da za’a Binne shi a Hubbaren Shehu Usman Dan Fadio Sokoto...
View Article