Wani Dan Shekaru 70 a kasar China Mai Suna Zhang Wenliang ya samu Karbar Mutun Mutumin da akayi masa mai siffar Matar Shi da da Mutu. Ya bayyana farin cikin shi sossai na samun wannan Mutun Mutumin da zai maye gurbin Matar shi.
Ya nuna wannan ya isheshi Gamsar da kanshi ta hanyar saduwa. Kuma zai sa ya manta da Matarshi da Ta mutu.