Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

LABARI DA DUMIN SA: INNALILLAHI WA’INNA ILLAHIR RAJI’UN

$
0
0

Da safen yau ne muka samu labarin Barayin Shanu sun tare Hanyar Dansadau zuwa Gusau Babban Birnin Jahar Zamfara inda suka kashe direban motar sannan kuma suka wuce da mutun 3.

Wannan Bayin Allah yan Kasuwa ne kuma suna kan hanyar su ta zuwa garin Kano ne domin saro kaya wannan mummunan al’amari ya afka musu.

A makon da ya gabata Barayin sun kashe Mutane 40 a wajen hakan Zinari. ita kuma Gwamnatin Tarayya tana gina katabaren Barikin Sojojin Sama a Garin Gusau domin taga ta kai karshen wannan matsalolin tsaro da ke damun yankin.

 


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>