Kamar Yadda Yanzu haka Jaridar THE DAILY TRUST ta buga ta rawaito cewar Gwamnatin tarayya ta hana Sambo Dasuki halaltar Jana’aizar Mahaifinsa da za’a Binne shi a Hubbaren Shehu Usman Dan Fadio Sokoto
Jami’an Yan Sandan Farin Kaya ta DSS ne ke Rike da Sambo Dasuki Yau kusan Shekara daya kenan
Kuma Hasashe ya nuna cewar Tarihi Sambo Dasuki zai Memeta kansa A shekara ta 1986 zaman Mulkin soja Inda Sambo Dasukin ne da kansa Ya kamata Buhari Bayan Anyiwa Muhammadu Buhari Juyin Mulki Wanda Hakan tasa Aka Rike shi agidan Kurkuku Na Tsawon Shekaru Harma Mahaifiyarsa ta Rasu ba Abarshi yaje Jana’izarta ba
To Jama’a ya kuke Ganin wannan Danbarwar ko Tarihin zai Nuna kansa?
Ukhashatu Abubakae Gusau
The post Gwamnatin Nigeria ta Hana Sambo Dasuki Ya Hallaci Jana’a izar Mahaifinsa da za’ayi Yau da Misalin karfe 2:00pm appeared first on MUJALLARMU.