Rahotannin Dake Ishe Mu Ta Karkashin Kasa Na Nuni Da Cewar
Madugun Apc Na Kasa Bola Tinubu Da Madugun Darikar Kwankwasiyya Sunyi Nisa Wajen Kulle Kulle Don Kafa Wata Sabuwa Kuma Kakkarfar Jam’iyya Wadda Zata Hado Gamayyar Jam’iyyu Da Ake Zaton Zasu Yi Mata Rijista Da Sunan (Mega Party) Kafin 2018.
Ana Dai Hasashen Gwamnoni Da Dama,Sanatoci,’Yan Majalisun Tarayya dana Jihohi Dama wasu Gaggan ‘yan Siyasa Daga Dukkan Sassan Kasar Nan Kuma Daga Mabambantan Jam’iyyu Ne Zasu Kasance A Cikin Wannan Gamayya.
Shin Menene Ra’ayinku Akan Hakan???