Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

SIYASAR AMERIKA: RIKICI YA BARKE A WASU JAHOHI

$
0
0

Rikici ya barke a Kasar Amerika a yanzu haka Dubban mutane sun fito hanya a Califonia suna Zanga Zangar da ta hada da kone kone wadda suka kira “Not Our President” “Ba dai Shugaban Kasar mu ba” .

Zanga Zangar da dai an fara tane sanadiyar Shugaban Rasha Putin ya taya Zababben Shugaban Kasar Amerika Donald Trump Murna, Kuma Majalisar Nahiyar Turai (EU) ta gayyaci shi Trump zuwa wani taro da zasuyi bada dadewa ba.

Wasu Magoya bayan Clinton sun fito kwansu da kwarkwatar su suna Zagin Trump, sannan kuma suna ta kone kone.

Ko menene ra’ayin ku dangane da wannan Zanga Zanga da ake yanzu haka a Kasar Amerika.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>