Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

MINISTOCIN HARKOKIN WAJE NA KASASHEN FARANSA DA JAMUS SUN SOMA WATA ZIYARAR AIKI TA WUNI BIYU A KASAR NIJER

$
0
0

A jiya Litinin ne Ministocin harkokin waje na kasashen Faransa da Jamus suka soma wata ziyarar aiki ta wuni biyu a kasar Nijer.
Zasu tattauna da hukumomi game da batutuwa da dama da suka hada da karfafa tsaro da matsalar bakin haure da samar da ruwa domin bunkasa ayyukan noma.
Ana kyautata zaton ziyarar zata kara karfafa huldar da ke tsakanin kasashen Jamus da Faransa da kuma jamhuriyar ta Nijar. Daga Umar El-farooq Ahmed.

The post MINISTOCIN HARKOKIN WAJE NA KASASHEN FARANSA DA JAMUS SUN SOMA WATA ZIYARAR AIKI TA WUNI BIYU A KASAR NIJER appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>