Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

GWAMNATIN TARAYYA NA SHIRIN SAMAR MEGAWATT DUBU 7 NA WUTAR LANTARKI

$
0
0

Mataimakin shugaban kasa farfesa yemi osinbaji, yace gwamnatin tarayya na shirin samar megawatt dubu 7 na wutar lantarki nanda watanni 18 masu zuwa a fadin kasar nan.
Osinbajo, ya bayyana hakan ne a yayin gabatar da wani littafi kan matsalolin cigaban Najeriya’’ wanda akayi a dakin taro na trenchard dake jami’ar Ibadan.
Ya kuma bayyana cewa matsalar wuta shine mafi girman matsalar da gwamnatin tarayya ke fuskanta, amma kuma ana kokarin kawo karshensa.
Daga Umar El-farooq Ahmed.

The post GWAMNATIN TARAYYA NA SHIRIN SAMAR MEGAWATT DUBU 7 NA WUTAR LANTARKI appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050