Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

Jiragen Sojan Saman Nigeria Kirar “Fight Jet” Sunyi Ruwan Bama Bamai tare da Kashe Tsagerun Nigera Delta da dama tare da Fatattakarsu

$
0
0

Ruhotannin dake Fitowa daga Yankin Burutu dake kan Iyakar Jahoshin Rivers da Delta na cewar Jiragen Saman Sojan Nigeria ta yi ruwan Bama bamai A Sansanin Tsagerun Niger Delta dake Okosugbene

.
Hare haren dai An kaishi ne a yau Alhamis da Sanyin Safiyar da Misalin karfe 6:00am
.
Wani Shugaban Yankin na Burutu Jonathan Ogodobiri Ya tabbatar da kaiwa hare haren tare da rasa rayukan Tsagerun da dama
.
Me zakuce Gamai da wannan hare haren?

Ukhashatu Abubakar Gusau

The post Jiragen Sojan Saman Nigeria Kirar “Fight Jet” Sunyi Ruwan Bama Bamai tare da Kashe Tsagerun Nigera Delta da dama tare da Fatattakarsu appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>