Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live

KADAN DAGA CIKIN BALA’O’IN ZINA.

KADAN DAGA CIKIN BALA’O’IN ZINA. Wani Babban Malami a Qasar Misra yayi bincike sosai akan ZINA da kuma illolin da take haifarwa ga Bil Adama ta fuskarra yuwarsu, kiwon lafiyarsu da kuma addininsu....

View Article


Gwamna Ganduje Ya Gabatar Da Kasafin Shekara 2017 Na Naira Bilyan N209.8

  Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da daftarin kasafin kudin 2017 na Naira Bilyan N209, da milyan 857, da dubu 330, da dari 488 a gaban majalisar dokokin jihar domin tabbatarwa....

View Article


Da Alamun Gwamnatin Nigeria da Kungiyar Malaman Makarantar Jami’a ASUU zasu...

Ukhashatu Abubakar Gusau ASUU: ku Bamu Kudaden mu na Albashi tare da Alawus-Alawus namu har Biliyan N285b da Muke binku wata da watanni . GWAMNATIN TARAYYA: Gaskiya Bamu da wadannan Kudaden da zamu...

View Article

Yadda Zaka shiga tsarin Kira a Layin GLO, ETISALAT da AIRTEL akan N6

77Jama’a da dama sun aika da sakon tambaya akan Post da nayi kwana 2 da suka wuce akan sabon tsarin kira na MTN da zaa caji N6.60 zuwa ko wane layi a Nigeria. ga ansa akan sauran layukan da muke da su...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

HOTON WANI MAI SAIDA AYA YA JA HANKALIN JAMA’A DA DAMA

Ko me zaka fada game da wannan bawan Allah The post HOTON WANI MAI SAIDA AYA YA JA HANKALIN JAMA’A DA DAMA appeared first on MUJALLARMU.

View Article


Image may be NSFW.
Clik here to view.

KO KANA TARE DA WADANNAN MASOYAN BUHARI

Hoton Motar wani Masoyin Shugaba Buhari Jama’a da dama suna nuna goyon bayan su ga Shugaba Muhammadu Buhari duk da yake suna cikin matsacin rayuwa musamman tsadar kayan Abinci. Shin kaima kana masa...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

HOTUNAN ZAHRA BUHARI TANA HORAR DA WASU YARA AKAN YADDA ZASU KOYI HADA SABULU

The post HOTUNAN ZAHRA BUHARI TANA HORAR DA WASU YARA AKAN YADDA ZASU KOYI HADA SABULU appeared first on MUJALLARMU.

View Article

Jiragen Sojan Saman Nigeria Kirar “Fight Jet” Sunyi Ruwan Bama Bamai tare da...

Ruhotannin dake Fitowa daga Yankin Burutu dake kan Iyakar Jahoshin Rivers da Delta na cewar Jiragen Saman Sojan Nigeria ta yi ruwan Bama bamai A Sansanin Tsagerun Niger Delta dake Okosugbene . Hare...

View Article


‘Yan Majalisa Sun Mayarwa Obasanjo Da Martani

A ranar Larabar da ta Gabata ne tsohon shugaban kasar Nijeriya Olusegun Obasanjo ya caccaki ‘yan majalisun Nijeriya inda ya kira su barayi ya kuma ce ko ‘yan fashi a Nijeriya ba sa sata kamar su....

View Article


DA OBASANJO DA YAN MAJALISUN NAJERIYA WA YAFI WANI GASKIYA?

A ranar laraba da ta gabata Tsohon Shugaba Obasanjo ya soki Gwamnatin Buhari inda ya bayyana cewa Gwamnatin har yanzu tana koyon Mulki ne, ya kara da cewa Yan Majalisun Kasar nan sune dalilin cin hanci...

View Article

ZAA FUSKANCI KARANCI ABINCI A NAJERIYA SAKAMAKON FITAR HATSI

Masana da dama sun yi bayani akan yiyuwar samun karancin abinci a Najeriyia sanadiyar fita da hatsi da ake zuwa kasashen waje. Tuni dai itama Gwamnatin Tarayya ta bayyana bargabanta akan wannan...

View Article

TABBAS AKWAI LAUJE A CIKIN NADI WAJEN DAUKAR MA’AIKATA NA N-POWER, DOMIN AN...

Hakika ba wai munaso mu kawo rarrabuwar kai a tsakanin ‘yan Nigeria bane, saidai ya kamata duk abinda za’ayi to a saka adalci a cikinsa domin wannan shine kadai hanyar samun zaman lafiya wa kowa....

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

Jaruma Nafisa Abdullahi zatayi Gagarumin taron Gidauniya domin Inganta...

A kwanakin baya Jaruma Nafisa Abdullahi ta ziyarci wani kauye da ake kira Gurguzu inda ta hada kauyuka biyar ta rabar da kayan abinci a karkashin cibiyar Tallafi da ta kafa na The Love Laugh...

View Article


SOJOJI SUN MAMAYE WASU YANKUNAN JAHAR ZAMFARA

Mazauna Yankin Dansadau dake Jahar Zamfara sun bayyana irin farin cikin su da irin sojojin da aka tura musu a yankin, sunce an turo kwararrun sojoji dauke da manya manya makaman yaki. Hakan ya biyo...

View Article

WANI MAI SHIRYA FINA FINAI YACI DOKA AKAN YAYI SATAR WAYOYIN IPHONE

An kama shi akayi masa duka kafin Yan Sanda suyi awon gaba dashi bayan yayi yunkurin guduwa da waya mai kirar Iphone har guda Goma. Wannan bawan Allah ba kowa bane illa wani Shahararren mai Shirya Fina...

View Article


An Damke Wani Mai Buga Kudin Jabu A Jihar Sokoto

Hukumar tsaron kasa na fari kaya watau “Nigerian Security and Civil Defense” ta damke wani mutun mai suna Collins Nzewewe, wanda aka samu da laifin buga kudi na jabu a jihar Sokoto. Collins mai shekaru...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

JARUMA HALIMA ATETE NA BUKIN CIKA SHEKARA A YAU

The post JARUMA HALIMA ATETE NA BUKIN CIKA SHEKARA A YAU appeared first on MUJALLARMU.

View Article


Image may be NSFW.
Clik here to view.

DUBI HOTUNAN WANI ABU DA WATA MATA TAYI A KASAR AFRIKA TA KUDU

Wata mata ta Rataye fant akan wata hanya A kasar Afrika ta kudu domin nun Rashin goyon bayan ta ga Fyade da ake wa Mata, domin ta taba kasancewa a irin wannan halin The post DUBI HOTUNAN WANI ABU DA...

View Article

Janhoriyar Niger Zata Fara Turowa Nigeria Danyen mai Zuwa Kaduna Sakamakon...

Gwamnatin Nigeria tare kasar Janhoriyar Niger Sun Cimma Yarjejeniyar Fara turo Danyen Mai ta Bututu tun daga Garin Agadem na Niger zuwa Matatar Mai dake Kaduna . Babban Darakta A Ma’aikatar ta NNPC Dr...

View Article

MUKOYI IBADA: SUJADAR QABLI DA BA’ADI

1. Sujjada Qabli ana yinta ne kafin sallama. Bayan mutum yayi tahiya, kafin yayi sallama, sai ya sake yin wasu sujjadu guda biyu, sannan ya sake yin wata tahiyar, Sannan yayi sallama. Wannan ita ce...

View Article
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live