Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

WANI MAI SHIRYA FINA FINAI YACI DOKA AKAN YAYI SATAR WAYOYIN IPHONE

$
0
0

An kama shi akayi masa duka kafin Yan Sanda suyi awon gaba dashi bayan yayi yunkurin guduwa da waya mai kirar Iphone har guda Goma.

Wannan bawan Allah ba kowa bane illa wani Shahararren mai Shirya Fina Finan Yar bawa mai suna Seun Egbede. An kama shine bayan ya kwashi wayoyin ya gudu zuwa cikin wata mota mai jiransa, amma daga baya an samu kamashi akayi masa duka sossai, kamin hukuma suka bayyana.

Har yanzu dai yana nan Tsare bayan Wata Kotu a Jahar Legas ta bada umarnin aci gaba da tsare shi.

The post WANI MAI SHIRYA FINA FINAI YACI DOKA AKAN YAYI SATAR WAYOYIN IPHONE appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>