Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHIR RAJI’UN

Barayin shanu sun kashe a kalla mutane 9 a wani hari da suka kai yau a Jahar Zamfara. Dan majalisa mai wakiltar Zurmi ta Yamma Yusuf Moriki ya tabbatar da wannan harin in da ya bayyana cewa abun ya...

View Article


Image may be NSFW.
Clik here to view.

DAN WANI ATTAJIRI ZAI AURE ZARAH BUHARI

Mujallar Maktoubng ta ruwaito wannan labari a shafin ta na Instagram inda suka bayyana cewa yaron wani Attajiri mai suna Ahmed Indimi wato ‘da ga Muhammad Indimi zai auri yar Shugaba Muhammadu Buhari....

View Article


UMAR M SHARIFF ZAI FARA FITA A FINA FINAN FKD

Shahararren Mawakin nan Umar M Shariff zai fara fita a Fina finai. Kamfanin nan na Ali Nuhu FKD Production suka bayyana hakan a shafin su na sada zumunta na Twitter, inda suka bayyana cewa zai fito a...

View Article

KINA DA KIMA SOSAI

Kina da kima da mstsayi da daraja da mutunci da kwarjini da tarin falala, ina sonki kuma ina kaunarki wanda babu adadi. Matsayinki da martabarki ta yi nisa sosai sama da tazarar sama da kasa. Allah ya...

View Article

ZARAH BUHARI TA MUTUNTA GIDAN SU DA BATA YARDA TA AURI GWAMNAN ZAMFARA BA

A kwana kin baya rahotanni da dama sun bayyana cewa Abdulaziz Yari Gwamnan Zamfara na neman Zahra Buhari, inda wasu suka bayyana har yayi mata alherin Naira Miliyan 200. A wancen lokaci na Rubuta...

View Article


Gwamnonin APC 9 Da Wasu Jiga-Jigan Jam’iyyar 100 Za Su Fice Daga Jam’iyyar

Alamu masu karfi sun bayyana kuma alamun na haska cewa wasu gwamnonin jihohin Nijeriya har guda 9 da aka zaba akan doron jam’iyyar APC za su fice daga jam’iyyar nan ba da jimawa ba Ba ma kawai gwamnoni...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

Abincika-Maganinka: Rage Kiba Da Wasu Abubuwa 4 Da Yalo Ke Yi Ga Lafiyarmu

Shin ko ka taba tunanin wani amfani da Yalo ke da shi ga lafiyar jiki? Ko kana daga cikin wadanda ke kallon dan itaciyar a daya daga cikin ‘ya’yan itacen da za ka iya kira da cika baki kumbura tumbi?...

View Article

GA DUKKAN ALAMU SHUGABA BUHARI ZAI TSAYA TAKARA A ZABE MAI ZUWA

Alamu sun bayyana Shugaba Buhari zai tsaya Takara a zabe mai zuwa. Alamun sun bayyana ne a lokacin da Gwamnatin Tarayya ke maida martani ga Furucin Buba Galadima da ya bayyana cewa Buhari zai rasa...

View Article


YADDA AKE SHIRIN KWANCIYAR BARCI

Idan kazo zaka kwanta barci, farkon abinda zaka fara yi shine Alwala. kaje kayi tsarki sannan kayi alwalar. 2. Idan baka yi shafa’i da Wutri ba, sai ka yisu. amma idan kana tsammanin ba zaka makara ba,...

View Article


INA TARE DA BUHARI DA GWAMNATINSA-Bola Tinubu.

A yayin zantawa da manema labarai a jihar Legas, jagoran Jam’iyyar APC na kasa Bola Ahmed Tinubu ya musanta rade-radin da ake yadawa wai ba ya tare da shugaban kasa Janar Muhammadu Buhari. Har ma ya na...

View Article

MUSHA DARIYA: NA ALI ARTWORK KASHI NA BIYU 2

The post MUSHA DARIYA: NA ALI ARTWORK KASHI NA BIYU 2 appeared first on MUJALLARMU.

View Article

KALLI BIDIYON SABON HARI DA SOJOJIN SAMA SUKA KAI WA BOKO HARAM

The post KALLI BIDIYON SABON HARI DA SOJOJIN SAMA SUKA KAI WA BOKO HARAM appeared first on MUJALLARMU.

View Article

BIYAN BASHIN DADDAWAR KAUYE Kashi Na biyu

  Na Danladi Z. Haruna danladiharuna@gmail.com 08030764060 Sautin kida na tashi bugudum – bugudum. Ya gyara motar a wajen fakin. Cikin sauri dattijon nan da ke min bambami ya zabura kamar soja lokacin...

View Article


WASU YAN AREWA NA KORAFIN YAN KUDU SUN MAMAYE GURABEN SU A SHIRIN DAUKAR...

YAUSHE NE, KUMA OJUKKU YA ZAMA BAZAMFARE?? A baya-bayan nan Matsalar da ta bullo ita ce a shirin daukar ma’aikatan N-Power da Gwamnatin tarayya ta bullo dashi dan rage yawan matasan dasuka kammala...

View Article

ANSAMU NASARAR KARBO MUTANE ARBA`IN DAGA HANNUN YAN,TA ADDAR DASUKAYI GARKUWA...

Kimanin mutane Arba`in akasamu nasarar kwatowa daga hannun barayi dasuka addabi alummar jahar zamfara. Mutanen da`aka sace satin da ya gabata aranar litinin. Anbayyana cewar babu kudi ko fada tsakanin...

View Article


Image may be NSFW.
Clik here to view.

WANNAN HOTON YASA JAMA’A DA DAMA TOFA ALBARKACIN BAKINSU

Ko me zaka fada akan wannan kwalliyar? The post WANNAN HOTON YASA JAMA’A DA DAMA TOFA ALBARKACIN BAKINSU appeared first on MUJALLARMU.

View Article

TUNATARWA: ALFAWA’ID NA 4

  Al-imam Almawaradi Allah ya yi masa rahama ya ce:”Karya ita ce ta tattara dukkan sharri, kuma ita ce asalin kowane abun zargi, saboda munin karshenta, da dattin nasararta, domin tana haifar da...

View Article


GWAMNONIN NAJERIYA BASU AIKINSU SHIYASA NAUYI KEWA GWAMNATIN TARAYYA YAWA

A hakikanin gaskiya Gwamnoni da dama a Najeriya basu yin abunda ya kamata shiyasa nauyi kewa Gwamnatin Tarayya yawa. Abu na farko da ya kamata mu kula shine, hakin Talakawa dake kan Gwamnonin su yafi...

View Article

Obansanjo Ya Shawarci Buhari Da Ya Daina Korafe-Korafe Ya Kama Aikin Gyara Kasa

Tsohon shugaban kasar Nijeriya, Cif Olusegun Obasanjo, ya yi wasu zantuka wadanda ke nuna alamar cewa kawancensa da gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta yi tsami. Obasanjon dai ya yi wadannan kalamai...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

MUSHA DARIYA: MUN SAN KOMAI FA, KAWAI SHIRU MUKE

Wani yaro ne dan masu hannu da shuni mai suna Nazeeru, ya tashi cikin wadata da kwanciyar hankali, amma baya samun kudi ko kadan agurin mahaifansa, wannan abu yana bashi haushi. Wata rana yana tare da...

View Article
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>