Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

UMAR M SHARIFF ZAI FARA FITA A FINA FINAN FKD

$
0
0

Shahararren Mawakin nan Umar M Shariff zai fara fita a Fina finai.

Kamfanin nan na Ali Nuhu FKD Production suka bayyana hakan a shafin su na sada zumunta na Twitter, inda suka bayyana cewa zai fito a Fim nasu na gaba da Zasuyi wanda zai fito da suna Mansoor.

Zamu kawo muku cikakken labari idan muka samu ganawa da shi.

Idan akwai wata tambaya da kake so kayi masa akan wannan sai ka aika muna ta hanyar comment.

The post UMAR M SHARIFF ZAI FARA FITA A FINA FINAN FKD appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>