Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

GA DUKKAN ALAMU SHUGABA BUHARI ZAI TSAYA TAKARA A ZABE MAI ZUWA

$
0
0

Alamu sun bayyana Shugaba Buhari zai tsaya Takara a zabe mai zuwa.

Alamun sun bayyana ne a lokacin da Gwamnatin Tarayya ke maida martani ga Furucin Buba Galadima da ya bayyana cewa Buhari zai rasa Jama’ar sa A zaben Mai zuwa idan har bai daidai ta Jam’iyar APC ba.

Tuni dai yan Najeriya sun fara bayyana ra’ayoyin su akan hakan inda suke nuna goyon bayan komawarsa.

Bari muji ra’ayin sauran Jama’a ko kunga ya dace Shugaba Buhari ya Sake dawo wa bayan Shekarar 2019?

The post GA DUKKAN ALAMU SHUGABA BUHARI ZAI TSAYA TAKARA A ZABE MAI ZUWA appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>