Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

INA TARE DA BUHARI DA GWAMNATINSA-Bola Tinubu.

$
0
0

A yayin zantawa da manema labarai a jihar Legas, jagoran Jam’iyyar APC na kasa Bola Ahmed Tinubu ya musanta rade-radin da ake yadawa wai ba ya tare da shugaban kasa Janar Muhammadu Buhari. Har ma ya na kokarin kafa Sabuwar Jam’iyya.

“Duk karya ce, ba ni da matsala da shugaban kasa, babu wani abin damuwa. Ba sai na tare a fadar shugaban kasa sannan za a ce ina tare da gwamnati ba. Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo na nan, Abike Dabiri na nan, Fashola na nan, Lai Muhammed, Fayemi, Fowler da sauran su da dama duk na nan. Wadannan duk mutane na ne kuma muna tare da su

Ni da shugaban kasa muna tattauna wasu batutuwan kasa.

daga alummata.com

The post INA TARE DA BUHARI DA GWAMNATINSA-Bola Tinubu. appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050