Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

ZARAH BUHARI TA MUTUNTA GIDAN SU DA BATA YARDA TA AURI GWAMNAN ZAMFARA BA

$
0
0

A kwana kin baya rahotanni da dama sun bayyana cewa Abdulaziz Yari Gwamnan Zamfara na neman Zahra Buhari, inda wasu suka bayyana har yayi mata alherin Naira Miliyan 200.

A wancen lokaci na Rubuta Budaddiyar wasika zuwaga ita Zahra inda nake bata shawara da kada ta kurkusa ta yarda ta auri Gwamnan Zamfara koma wani wanda zai nuna yana son a yanzu ganin baban ta na kan mulki, domin kuwa duk wanda zai nuna shi masoyinta ne yanzu bayan yasan da zaman ta kuma baitaba nuna yana sonta ba sai da baban ta ya zama Shugaban Kasa wanna ba masoyin gaskiya bane.

Ya kamata alummar Jahar Zamfara muyi murnan haka domin kuwa kila yanzu Gwamnan zai maida hankalin sag a alummar sa da suka zabe shi.

Allah dai ya tabbatar da alherinsa ya basu zaman lafiya, ya kawo muna zaman Lafiya a Kasar nan Baki daya.

 

The post ZARAH BUHARI TA MUTUNTA GIDAN SU DA BATA YARDA TA AURI GWAMNAN ZAMFARA BA appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>