BIYAN BASHIN DADDAWAR KAUYE Kashi Na karshe
Na: Danladi Z. Haruna Tun ina cikin ofishin nake kulle – kullen abin da zan yiwa Amadu domin na rama girman kan da yayi min. Na tsara na zazzage shi kawai, amma ban yarda da haka ba. Wata zuciyar ta ce...
View ArticleBA’A TABA IRIN TARON GIDAUNIYA DA NAFISA TA HADA BA A TARIHIN KANNYWOOD – ALI...
A jiya ne Jaruma Nafisa Abdullahi ta Hada Gagarumin taron Gidauniya a karkashin cibiyar Tallafi da ta bude mai suna “The Love Laugh Foundation”. Taron dai ya karbi bakwancin Wasu mahimman Mutane da...
View ArticleHOTUNAN BUKIN GIDAUNIYA DA JARUMA NAFISA ABDULLAHI TA HADA A GARIN KADUNA
Ali Artwork Shugaban Kungiyar Kwankwasiyya Nigeria tare da Kamal Saidu Dansadau CEO Na Mujallarmu Jaruma Nafisa Abdullahi hdr hdr The post HOTUNAN BUKIN GIDAUNIYA DA JARUMA NAFISA ABDULLAHI TA HADA...
View ArticleAn Saki Tsohon Ministan Da aka Sace
Barayin mutane sun saki tsohon ministan harkokin wajen nan Ambasada Bagudu Hirse, Wanda suka sace fiye da mako da ya wuce. Wata majiya ta tabbatar da cewa sai da aka bayarda kudin fansa tukunna aka...
View ArticleKalli Gadar Kasa da Gwamnan Ganduje yake ginawa da Kudin Harajin da yake...
Tabbas samar da wannan katafaren aiki zai sauwake wa dunbin alummar da ke bin hanyar a kulli yaumin dare da rana, wadda hanya ce da har mutanen kasashen Nijar da makotan su ke mora, kuma hanya ce da...
View ArticleDUNIYA TAZO KARSHE: YAR SHEKARU 16 DA ZUWA WAJEN BOKA DOMIN SHAWON KAN WANI...
Duniyar nan tamu tazo karshe domin kuwa a halin da ake ciki yanzu ba irin abunda baya faruwa. Na samu Fira da wani Bawan Allah a Kaduna inda yake bani labarin wata kawar Kanwar shi yar Aji 4 (ss1) a...
View ArticleJARUMA HAFSAT IDRIS TA KARBA LAMBAR YABO
A daren Jiya Shahararriyar Jarumar nan Hafsat Idris wadda tayi Fim din Barauniya ta kalbar Lambar Yabo a matsayi Jarumar da tafi kowa ce Jaruma a Shekarar 2016 The post JARUMA HAFSAT IDRIS TA KARBA...
View ArticleILLAR ZAMANKA A MATSAYIN MIJIN TACE!!
Nasawa namiji kunci da damuwa sakamakon yana ji yana gani matar sa nabashi umarni yana bi sabanin abokansa sune suke juya ragamar gidan su. Hanaka yadda kake so,kamar yin alheri ga wanda yakeso domin...
View ArticleArsenal ta doke Bournemouth 3 : 1 a gida
Kungiyar kwallon Kafa ta Arsenal ta doke Bournemouth 3:1. Dan wasan Arsenal Sanchez ya fara zara kwallo daya a raga kamin aje hutun rabin lokaci sai Kungiyar ta Bournemouth suka samu Fenaliti suka rama...
View ArticleRufe Ofishin Mawallafan Kwankwasiyya: Doka ko Siyasa
Sharfuddeen Baba, Kano. A cikin makon da ya gabata ne hukumar tace fina-finai ta Jihar Kano ta garkame ofishin Mawallafan Kwankwasiyya dake kan titin zuwa Gidan Zoo a Kano, wannan ofis shi ne irin sa...
View ArticleBARCELONA TASHA DA KYAR A HANNUN REAL SOCIEDAD
Kungiyar Kwallon Kafa ta Barcelona tasha da kyar a hannun Real Sociedad Messi ya zara kwallo Daya a raga wanda ya taimakawa Kungiyar Kwallon ta barcelona suka rama Kwallon da aka zara musu a raga....
View ArticleME KE SA NAMIJI YAZAMA MIJIN TACE?
1- Asiri Ko Shirka Wasu matan nazuwa gun bokaye dan su mallake mazajen su har azamanin annabin rahama S.A.W ansami hakan anakiran irin wannan asirin TIWALA. 2- Wani namijin haka allah swt ya halicce...
View ArticleYADDA ZAKA SAYI 3GB AKAN N300 A LAYIN MTN.
MTN NG sun kirkiro wani sabon tsari wanda suka kira da Weekend Data Plan kamar dai yadda Kamfanin AIRTEL NG suka gabatar watan daya wuce, sai MTN yanxu sunyi kukan kura domin sun doke Airtel Domin su...
View ArticleHotunan Kayan Lefen Zahra Buhari
The post Hotunan Kayan Lefen Zahra Buhari appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleMuhd Bashir Amin: DAUSAYI MAI NI’IMA TARIHIN ANNABIN RAHAMA NA 6
Allah madauki ya tayar da annabinSa sallallahu alaihi wa alihi wa sallam a garin makka. Wannan gari na Makka, gari ne mai tarin albarka, da falala, gari ne na aminci da alherai masu din bin yawa, gari...
View ArticleDalilin Da Ya Sa NCC Ta Umarci Kamfaninnikan Wayoyi Da Su Kara Farashin Data
Watakila ka samu sako daga kamfanin wayar da ka ke aiki da shi na cewar kamfanin zai kara farashin data daga ranar 1 ga watan Disamba, 2016. Wannan sako da ka samu dai kamar cika umarnin Hukumar Lura...
View ArticleSABABBIN HOTUNAN SARKIN KANO: KO AKWAI SARKIN DA YAFI SHI IYA ADO?
DUBA HOTUNAN NAN NA SARKIN KANO KA FADA MIN IDAN AKWAI WANI SARKI DA YA FISHI ADO The post SABABBIN HOTUNAN SARKIN KANO: KO AKWAI SARKIN DA YAFI SHI IYA ADO? appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleDUBA BIDIYON WANI ABUN KUNYA DA WATA MATA TAYI A WANI SHAGO
DUBA BIDIYON WANI ABUN KUNYA DA WATA MATA TAYI A WANI SHAGO The post DUBA BIDIYON WANI ABUN KUNYA DA WATA MATA TAYI A WANI SHAGO appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleDuba Hoton wata Rigar Naira Miliyan Biyu
Gare ku maza: Ko zaka iya sayawa matar ka irin wannan rigar? Gare ku mata: shin zaki iya sayen wannan Riga? The post Duba Hoton wata Rigar Naira Miliyan Biyu appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleZa’a Haramta Sayar Da Shinkafa ‘Yar Gwamnati a Wata Jaha a Nijeriya
Gwamnatin Nijeriya dai dama ta dade ta na yunkurin dakile shigowar shinkafar turai wacce ake kira shinkafa ‘yar gwamnati domin ta bunkasa noman shinkafa ta gida da kuma dogaro da kai. Toh sai gashi...
View Article