Masana da dama sun yi bayani akan yiyuwar samun karancin abinci a Najeriyia sanadiyar fita da hatsi da ake zuwa kasashen waje.
Tuni dai itama Gwamnatin Tarayya ta bayyana bargabanta akan wannan alamari, ganin cewa ana fita da hatsin da aka noma bana sossai, kuma wannan zai iya jefa al’umma cikin matsalar karancin abinci.
A wasu yan kwanaki da suka wuce Gwamna Sokoto ya fito yayi bayani akan cewa Gwamnatin Tarayya ta fidda dokar hana fita da Hatsi.
Shin kuna ganin hakan zaifi alheri a dena shiga da fita da kayan abinci a Najeriya?
The post ZAA FUSKANCI KARANCI ABINCI A NAJERIYA SAKAMAKON FITAR HATSI appeared first on MUJALLARMU.