Hukumar EFCC tayi wani sabon kame inda ta kama tsohon Gwamnan Jahar Imo, ana zargin shi da karbar Naira Miliyan 350 na gudanar da harkan kamfen na Tsohon Shugaban Kasa Mr. Goodluck Jonathan.
Hukumar ta EFCC ta kama shine cikin daren Jiya ina suka aje shi na tsawon awanni, amma sun sake shi bayan yayi alkawarin dawo da kudin cikin sati biyu.
Ya sa hannu akan cewa zai saka kudin cikin asusun gwamnatin tarayya a cikin sati biyu.
The post LABARI DA DUMI DUMIN SA: EFCC TAYI SABON KAME appeared first on MUJALLARMU.