SHUGABA MUHAMMADU BUHARI YACE YAYI UMURNI DA A LADABTAR DA MAKIYAYA
Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari, ya jaddada aniyarsa ta kawo ƙarshen hare-haren da ake zargin makiyaya na kaiwa kan wasu al’ummomin ƙasar. Yayin da yayi wata ganawa da ƙungiyar bishop-bishop ta...
View ArticleGWAMNATIN JAMHURIYAR NIGER TA NEMI TALLAFI
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta ce, tana buƙatar tallafi na Euro Biliyan daya domin yaƙi da matsalar bakin haure. Nijar dai ta kasance hanyar da bakin haure ‘yan Afirka suke bi domin tsallakawa...
View ArticleTaron biki ya zama na makoki a Nigeria
2 Mayu 2016 Rahotanni daga jihar Gombe a arewacin Najeriya na cewa ana cigaba da zaman makoki a garuruwan Gombe da Kumo, bayan da wani mummunan hadarin mota ya yi sanadiyar mutuwar a kalla mutane...
View ArticleINA SO NA SAN YADDA AKE ISTIBRA’I ?
TAMBAYA: Assalamu ahlaikum Don girman Allah ina da tambaya ina so na san yadda ake istibra’i da kuma dokokin su. nagode AMSA: Wa alaikum assalam, ana yin istibra’i ne da jini daya a zance mafi...
View ArticleAnyi taron majalisar koli amma Shugaba Buhari bai halacci taron ba!
A yau anyi taron majalisar koli amma Shugaba Buhari bai halacci taron yayinda mataimakinsa yagudanar da taro. Wasu na harsashen hakan tafaru ne sakamakon fushin da Shugaba Buhari yakeyi da ministocin...
View ArticleKO KU HAKURA DA MILIYAN 4 KO KU SAUKA DA KUJERAR KU – OSIBANJO YA SHAIDAWA...
Kwanakin da suka gaba ne Ministoci sukayi gamgami zuwa fadar shugaban Kasar wajen nuna bacin ransu akan kudin da ya rage musu na gida daga Miliyan 20 zuwa miliyan 4. Mataimakin Shugaba Farfesa Osibanjo...
View ArticleLABARI DA DUMI DUMIN SA: EFCC TAYI SABON KAME
Hukumar EFCC tayi wani sabon kame inda ta kama tsohon Gwamnan Jahar Imo, ana zargin shi da karbar Naira Miliyan 350 na gudanar da harkan kamfen na Tsohon Shugaban Kasa Mr. Goodluck Jonathan. Hukumar ta...
View ArticleAKALLA MUTANE 12 SUKAJI RAUNI SANADIYAR FASHEWAR WANI ABU
Akalla mutane 12 suka ji rauni sanadiyar wadannan al’amari da ya auku a wani yanki kusa da wata Kasuwa da ake kira da Kara Market a garin Onitsha dake Jahar Anambra. Hukumar yan sanda Jami’in hulda da...
View ArticleZA A KAFA KOTU KAN YAN BOKO HARAM
Gwamnatocin Nigeria da Kamaru sun ce akwaibuƙatar kafa wata kotu ta musamman da za a gurfanar da dubban mutanen da aka kama a ƙasashen biyu bisa tuhumar zama ‘yan ƙungiyarBoko Haram. Wannan dai na...
View ArticleJONATHAN ZAI IYA KORAR KOWA AKAN DIEZANI
Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya ce tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan zai iya korar kowa daga kan mukaminsa idan ya aibata tsohuwar ministar man fetur Diezani Allison-Madueke....
View ArticleFA’IDODI GUDA GOMA GA WANDA YA SAMU SALLAR ASUBA CIKIN JAM’I
1- FA’IDA TA DAYA “Samun Ladar Tsayuwar dare da ibada,idan kayi sallar assuba da isha’i a jam’i. Annabi s.a.w yana cewa: (Wanda yayi sallar isha’i a jam’i kamar ya raya rabin dare da ibada,wanda ya...
View ArticleAn kama wani matashi saboda rubutu a Facebook
Wani matashi mai suna Sani Hamza Funtua a garin Funtua dake a jihar Katsina, ya samu kanshi a hannun jaml’an hukumar yan sanda bayan da yayi wani rubutu akan dan majalisar jihar ta Funtua, Abubakar...
View ArticleSHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI YA BAYYANA GODIYARSA GA MAJALISAR DINKIN DUNIYA
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana godiyarsa ga majalisar dinkin duniya da sauran hukumomi dake tallawa na kasashen duniya kan taimakawa yan gudun hijrah dake a fadin kasar nan. Shugaba...
View ArticleGUSAU LOCAL GOVERNMENT TA DAUKI NAUYIN MUTANE DARI BIYU DOMIN SAMA MASU...
A jiya ne Shugaban karamar hukumar mulki ta gusau Hon. Ibrahim Umar Tanko garkuwan galadima, Ya kaddamar da shirin Sa Haure ga masu matsalar hauru tare da basu magani kyauta a abubitin Dr. Karima dake...
View ArticleA Bani Milyan Biyar Ko Na Mutu.
Cewar wani magidanci da ya haye saman falwaya a yankin Lekki Phase 2 a jihar Lagos. Wani da abun ya faru gaban idon sa ya shedawa#Apc Social Media cewa mutumin ba a san yadda aka yi ya hau saman...
View ArticleALLAH KA JIKAN ‘YAR ADUA.
Yau Alhmis 5/May/2016 Marigayi Tsohon Shugaban Nigeria, Adalin Jagora Umaru Musa ‘Yar Adua Yake Cika Shekaru 6 da komawa ga mahaliccinsa. ‘Yar Adua Shugabane Wanda Yayi Namijin Kokari Wajen Cigaban...
View ArticleBOKO HARAM SUN BUDEWA SOJOJI WUTA A IZZA.
Bappah Abubakar Rundunar sojin Nigeria tace dakarunta na “Operation CRACKDOWN”, sun kwashe kimanin mintuna 40 suna fafatawa tsakanin su da mayakan Boko Haram a kewayen dajin Sambisa. Bayanai sunce tun...
View ArticleRA’AYIN YAN NAJERIYA DANGANE DA MATASHIN DA AKA KAMA AKAN YAYI WANI RUBUTU A...
Jama’a da dama sun nuna bacin ransu akan wannan Matashi da Yan Sanda suka kama akan yayi wani rubutu a kafar sada zumunta ta facebook. Wannan matashi yayi wannan rubutu ne akan wani dan Majalisar Jahar...
View ArticleLABARI DA DUMI DUMIN SA AKAN KASAFIN KUDIN BANA
ANA SARAN BUHARI ZAI SA HANNU A KASAFIN KUDIN BANA YAU A yau ne ake saran Shugaba Muhammadu Buhari zai sa hannu a kasafin kudin bana,Rahotanni daga Jaridun Safiyar yau sun bayyana hakan. Bayan wannan...
View ArticleYAN NAJERIYA NA CECEKUCE AKAN HAYAR JIRGIN SAMA DA GWAMNATIN KANO TA DAUKA...
YAN NAJERIYA NA CECEKUCE AKAN HAYAR JIRGIN SAMA DA GWAMNATIN KANO TA DAUKA DOMIN DAWO DA GAWARWAKIN DALIBAN DA SUKA RASU Jama’a da dama suna fadin albarkacin ba akan Hayar Jirgin Sama da Gwamnatin kano...
View Article