Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

A Bani Milyan Biyar Ko Na Mutu.

$
0
0

Cewar wani magidanci da ya haye saman falwaya a yankin Lekki Phase 2 a jihar Lagos.

Wani da abun ya faru gaban idon sa ya shedawa#Apc Social Media cewa mutumin ba a san yadda aka yi ya hau saman falwayar ba, kuma yayin da aka nemi ya sauke sai ya kada baki ya ce “Ba zan sakko ba sai an bani naira milyan biyar ko kuma na mutu.”

…Ya kuke kallon wannan al’amari, ko kuna ganin ya kamata a yi masa karo-karo a hada masa kudin don taimaka masa ya ci gaba da rayuwa?

Bappah Abubakar.

The post A Bani Milyan Biyar Ko Na Mutu. appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>