Yau Alhmis 5/May/2016 Marigayi Tsohon Shugaban Nigeria, Adalin Jagora Umaru Musa ‘Yar Adua Yake Cika Shekaru 6 da komawa ga mahaliccinsa.
‘Yar Adua Shugabane Wanda Yayi Namijin Kokari Wajen Cigaban Nigeria a dan kankanen lokacin da Yake akan Mulki, Wanda ya kirkiro 7 point Ajanda, Wanda Aka samu akasin cutar Ajali taci karfinsa. Amma a cikin wannan lokacin da Allah ya Ara masa ya kawo wasu abubuwa domin cigaban Nigeria.
Muna fatan Allah ya jikansa ya rahma masa, yasa Aljanna yazama makoma ta karshe a garesa, da sauran musulmai baki daya.
Musa Umar Kazaure
5/May/2016
The post ALLAH KA JIKAN ‘YAR ADUA. appeared first on MUJALLARMU.