Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

GUSAU LOCAL GOVERNMENT TA DAUKI NAUYIN MUTANE DARI BIYU DOMIN SAMA MASU LAFIYAR HAURU TARE DA BASU MAGANI KYAUTA.

$
0
0

A jiya ne Shugaban karamar hukumar mulki ta gusau Hon. Ibrahim Umar Tanko garkuwan galadima, Ya kaddamar da shirin Sa Haure ga masu matsalar hauru tare da basu magani kyauta a abubitin Dr. Karima dake garin gusau.

Kimanin mutane dari biu zasu amfana da wannan shiri.

A kwanakin baya ma garkuwan galadima ya kaddamar da gina katafariyar asibiti a yankin Sabon gari dake gusau.

Madalla da kasancewar garkuwan galadima amatsayin chairman gusau local government.

The post GUSAU LOCAL GOVERNMENT TA DAUKI NAUYIN MUTANE DARI BIYU DOMIN SAMA MASU LAFIYAR HAURU TARE DA BASU MAGANI KYAUTA. appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>